Numbers 5:26 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan firist zai ɗiba hatsi na hadaya cike da hannunsa don hadayar tunawa, yă kuma ƙone a bagade; bayan haka sai yă sa macen tă sha ruwan.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ڢِرِسْتِ ذَيْسَا حَنُّنْسَ يَطِبَ غَارِنْ حَڟِ، يَڧُواْنٜىٰشِ عَكَنْ بَغَدٜىٰنْ دُواْمِنْ رَبُواْ نَتُنَاوَا؞ بَايَنْ حَكَ ذَيْسَا مَاتَرْ تَشَا ضُوً؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ya ɗibi garin hadaya cike da tafin hannu don yin hadayar tunawa, ya ƙone shi a bisa bagaden, bayan wannan ya sa matar ta sha ruwan.