Numbers 5:27 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In ta ฦ™azantar da kanta ta kuma ci amanar mijinta, to, yayinda aka sa tฤƒ sha ruwa mai jawo laโ€™ana, ruwan zai shiga cikinta, yฤƒ jawo mata wahala mai zafi; cikinta zai kumbura, cinyarta kuma yฤƒ shanye, tฤƒ kuwa zama laโ€™ananniya a cikin mutanenta.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุนูุฏูŽู†ู’ ุฏูŽ ุบูŽุณู’ูƒููŠูŽ ู†ูœู‰ูฐ ู…ูŽุงุชูŽุฑู’ ู†ูŽู†ู’ ุชูŽุง ฺงูŽุธูŽู†ู’ุชูŽุฑู’ุฏูŽ ูƒูŽู†ู’ุชูŽ ุชูŽูˆูุฑูู†ู’ ุฑูŽุดูู†ู’ ุงู”ูŽู…ูู†ู’ุซู ุบูŽ ู…ูุฌูู†ู’ุชูŽุŒ ุถููˆู‹ู†ูŽู†ู’ ู…ูŽูŠู’ ูƒูŽูฐูˆูุงู’ ู„ูŽุนูŽู†ูŽ ุฐูŽูŠู’ ุดูุบูŽ ุซููƒูู†ู’ุชูŽ ูŠูŽุณูŽุง ูˆูŽู…ูŽุงุชูŽุฑู’ ูˆูŽู‡ูŽู„ูŽ ู…ูŽูŠู’ ุทูŽุงุซูุž ู…ูŽุญูŽูŠู’ฺขูŽุฑู’ุชูŽ ุฐูŽุงุชูŽ ุดูŽู†ู’ูŠูœู‰ูฐุŒ ุซููƒูู†ู’ุชูŽ ูƒูู…ูŽ ุฐูŽูŠู’ ูƒูู…ู’ุจูุฑูŽุž ู…ูŽุงุชูŽุฑู’ ุฐูŽุงุชูŽ ุฐูŽู…ูŽ ุงู”ูŽุจูู†ู’ ู„ูŽุนูŽู†ูŽ ุนูŽุซููƒูู†ู’ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐู†ู’ุชูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bayan da ya sa ta ta sha ruwan, idan ta ฦ™azantar da kanta, ta kuwa ci amanar mijinta, ruwan nan mai kawo la'ana zai shiga cikinta ya zama la'ana mai ษ—aci, cikinta zai kumbure, cinyarta ta shanye, matar kuwa za ta zama la'ananniya cikin jama'arta.