Numbers 5:28 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma fa, in macen ba tă ƙazantar da kanta ba, ba tă kuma da ƙazanta, za a kuɓutar da ita daga laifin, za tă kuma iya haihuwa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا عِدَنْ مَاتَرْ بَتَ ڧَظَنْتَرْ دَكَنْتَبَ، بَتَݣُونَ دَ وَنِ مُتُمْبَ، ذَاتَ كُٻُتَ، كُمَ ذَاتَ عِيَ تَحَيْڢِ یَیَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma idan matar ba ta ƙazantar da kanta ba, ita tsattsarka ce, za ta kuɓuta, har ta haifi 'ya'ya.