Numbers 5:6 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Gaya wa Isra’ilawa, ‘Sa’ad da namiji ko mace ya yi wa ɗan’uwansa laifi ta kowace hanya, ta yin haka, ya yi rashin aminci ga Ubangiji, mutumin kuwa ya yi laifi ke nan
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَڢَطَا وَیَیَنْ إِسْرَٰٓءِيلَ وَطَنَّنْ ڧَٰعِدُواْدِ «عِدَنْ وَنِ، كُواْ نَمِجِ كُواْ مَثٜىٰ، يَيِ وَوَنِ لَيْڢِے، يَيِ وَ يَهْوٜىٰهْ رَشِنْ أَمِنْثِ كٜىٰنَنْ؞ مُتُمِنَّنْ يَجَٰوُاْ وَكَنْسَ لَيْڢِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
waɗannan ka'idodi domin Isra'ilawa. Idan wani ya aikata rashin gaskiya ga Ubangiji, ta wurin saɓa wa wani,