Numbers 6:17 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zai miƙa kwandon burodi marar yisti, yă kuma miƙa ɗan ragon hadaya ta salama tare da hadaya ta gari, da hadaya ta sha ga Ubangiji.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَيْ كُمَ مِيڧَ ضَغُوانْ هَدَايَ تَڠَرَنْ زُمُنْثِ غَ يَهْوٜىٰهْ ، تَرٜىٰدَ ݣُونْدُوانْ غُرَاسَرْ مَرَرْ يِسْتِ؞ ڢِرِسْتِ ذَيْ كُمَ مِيڧَ هَدَايَ تَهَڟِ دَ هَدَايَ تَأَبِنْ شَا يَدَّ يَدَاثٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya kuma miƙa rago don hadaya ta salama ga Ubangiji tare da kwandon abinci, da ƙosai. Firist ɗin kuma zai miƙa hadaya ta gari, da hadaya ta sha.