Numbers 6:23 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Gaya wa Haruna da ’ya’yansa, ‘Ga yadda za ku albarkaci Isra’ilawa. Za ku ce musu,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَڢَطَا وَ هَٰرُونَ دَ یَیَنْسَ يَدَّ ذَاسُسَا وَجَمَعَرْ إِسْرَٰٓءِيلَ أَلْبَرْكَ؞ ذَاسُ ثٜىٰمُسُ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
ya faɗa wa Haruna da 'ya'yansa maza, su sa wa Isra'ilawa albarka haka, su ce musu,