Numbers 6:3 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
dole yă keɓe kansa daga ruwan inabi, ko daga waɗansu abubuwa sha masu sa maye, kada kuma yă sha ruwan tsamin da aka yi daga ruwan inabi, ko daga waɗansu abubuwa sha masu sa maye. Ba zai sha ruwan ’ya’yan inabi, ko yă ci ’ya’yan inabi ɗanye ko busasshe ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ يَكٜىٰٻٜىٰ كَنْسَ دَغَ شَنْ ضُوً إِنَبِے دَ سَوْرَنْ أَبُبُوَنْ سَا بُغُوَ دَ أَبُبُوَ مَاسُ ڟَامِ دَغَ یَیَنْ إِنَبِے دَ كُواْوَنٜىٰ أَبِنْ شَا وَنْدَ عَكَ شِرْيَ دَ یَیَنْ إِنَبِے؞ كَدَ سُثِ یَیَنْ إِنَبِے، كُواْ طَنْيٜىٰ كُواْ بُوسَشّٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
sai ya keɓe kansa daga ruwan inabin da yake sa maye da ruwan inabi mai tsami. Kada kuma ya sha ruwan inabi mai tsami da yake sa maye da kowane irin abin sha da aka yi da 'ya'yan inabi mai tsami. Kada kuma ya ci ɗanyu ko busassun 'ya'yan inabi.