Numbers 6:4 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Muddin yana Banazare, ba zai ci wani abin da ya fito daga ’ya’yan inabi ba, ko ƙwayar inabi, ko ɓawonsa ma.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكَنْ ݣُونَكِنْ دَ ذَيْ كٜىٰٻٜىٰ كَنْسَ نَظِرِتْ، بَذَيْثِ وَنِ أَبِنْدَ عَكَ سَامُ دَغَ إِتَاثٜىٰنْ إِنَبِے بَ، كُواْ دَ ڨُويَرْ إِنَبِے، كُواْ دَ ٻَوُانْسَ نٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A dukan kwanakin nan da ya keɓe kansa, kada ya ci kowane irin abu da aka yi da kurangar inabi, ko da ƙwayar inabi ko da ɓawonsa.