Numbers 6:7 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ko da ma gawar ta mahaifinsa ce, ko ta mahaifiyarsa, ko ta ɗan mahaifiyarsa, ko kuma ta ’yar’uwarsa ce, ba zai ƙazantar da kansa saboda su ba, domin alamar keɓewarsa ga Allah tana kansa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَذَيْ ڧَظَنْتَرْدَ كَنْسَ بَ، كُواْ دَ بَابَنْسَ كُواْ مَامَرْسَ، كُواْ طَنْعُوَنْسَ كُواْ یَرْعُوَرْسَ سُنْ مُتُ، غَمَا غَاشِنْ كَنْسَ عَلَمَ ثٜىٰ تَرَنْڟُوَرْ كٜىٰٻٜىٰوَرْسَ غَ يَهْوٜىٰهْ ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ko ta mahaifinsa ce, ko ta mahaifiyarsa, ko ta ɗan'uwansa, ko ta 'yar'uwarsa, ba zai ƙazantar da kansa ba, tun da yake ya keɓe kansa ga Allahnsa.