Numbers 6:9 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“ ‘In farat ɗaya wani ya mutu kusa da shi, to, keɓewarsa ta ƙazantu, dole yă aske kansa a ranar tsarkakewarsa, a rana ta bakwai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«عِدَنْ بَا لَابَرِ وَنِ يَمُتُ كُسَدَشِ، غَاشِنْ كَنْسَ وَنْدَ يَكٜىٰٻٜىٰ يَڧَظَنْتُ كٜىٰنَنْ، تُواْ سَيْ يَ أَسْكٜىٰ غَاشِنْ أَ رَانَ تَبَݣَويْ، وَتُواْ رَانَرْ ڟَبْتَثٜىٰوَرْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Idan farat ɗaya wani mutum ya rasu kusa da shi, to, keɓewarsa ta ƙazantu, sai ya aske kansa a ranar tsarkakewarsa a kan rana ta bakwai.