Numbers 7:3 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka kawo kyautansu a gaban Ubangiji. Kyautayin kuwa su ne, kekunan yaฦi shida da aka rufe, da shanu goma sha biyu, saniya guda daga kowane shugaba, da kuma keken yaฦi guda daga shugabanni biyu. Suka miฦa waษannan a gaban tabanakul.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ูููฐููุงู ุจูููููฐ ุจูููููฐููุณู ุงููุบูุจููู ููููููููฐูู ุ ุบูุง ุงููุจูุจููููู ุฏู ุณููู ูููฐููุงูุ ููููฐูููููู ุดูุงููู ุบูุฏูุง ุดูุฏู ู
ูุงุณู ุฑูู
ฺูขู ุชูุฑูููฐุฏู ุจูุฌูู
ููู ุบููุงูู
ูุดูุง ุจูููุ ููุชููุงู ุดููุบูุจูููู ุบูุฏูุง ุจููู ุณููู ูููฐููุงู ููููฐููููฐ ุทูููุ ุณูุนููู ูููุงููููููููฐููุณู ูููููฐููุงู ุจูุฌูู
ู ุทูููุ ุณููู ู
ฺููงูุณู ุงููุบูุจููู ุชูููฐููุชูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
suka kawo hadayarsu a gaban Ubangiji, karusai shida rufaffu, da takarkarai goma sha biyu. Shugabanni biyu suka ba da karusa ษaya, kowannensu kuwa ya ba da takarkari ษaya, da suka gama miฦa su,