Numbers 8:12 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Bayan Lawiyawa sun ɗibiya hannuwansu a kan bijiman, sai ka yi amfani da ɗaya a matsayin hadaya don zunubi ga Ubangiji, ɗayan kuma domin hadaya ta ƙonawa, don yin kafara saboda Lawiyawa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«لَوِيَاوَنْ ذَاسُسَا حَنُّوَنْسُ عَكَنْ كَوُنَنْ یَنْ بِجِمَيْ؞ سَعَنً سَيْ أَ مِيڧَ طَيَ هَدَايَ تَوَنْكٜىٰ ذُنُوبِ، طَيَنْ كُمَ هَدَايَ تَڧُواْنَاوَا غَ يَهْوٜىٰهْ ، دُواْمِنْ يِنْ هَدَايَ تَطَوْكَرْ أَلْحَكِنْ ذُنُوبِنْ لَوِيَاوَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan Lawiyawa za su ɗibiya hannuwansu a bisa kawunan maruƙan. Za ka yi hadaya domin zunubi da maraƙi ɗaya, ɗaya kuma ka miƙa shi hadaya ta ƙonawa ga Ubangiji domin ka yi kafara saboda Lawiyawa.