Numbers 8:21 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Lawiyawa suka tsarkake kansu, suka kuma wanke tufafinsu. Sai Haruna ya miฦa su kamar hadaya ta kaษawa a gaban Ubangiji, ya kuma yi kafara saboda su don yฤ tsarkake su.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููููุงููุง ูููู ุณููู ฺูุจูุชูุซูููฐ ููููุณูุ ุณููู ููู
ู ููููููููฐ ุฑููุบูููููุณูุ ุณูุนููู ูููฐุฑูููู ููู
ฺููงูุณู ููู
ูุฑู ููุฏูุงูู ุชูุทูุบููู ุงููุบูุจููู ููููููููฐูู ุ ููููู
ููู ููุฏูุงูู ุชูุทูููููุฑู ุงููููุญููููู ุฐููููุจู ุฏููุงูู
ููู ุงฺูููุจูุชูุซูููฐุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Lawiyawa suka tsarkake kansu, suka wanke tufafinsu. Haruna kuwa ya keษe su, suka zama kamar hadaya ta kaษawa ga Ubangiji, ya kuma yi kafara dominsu don ya tsarkake su.