Numbers 8:25 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
amma in suka kai shekaru hamsin da haihuwa, dole su huta daga wannan aiki na yau da kullum, su kuma daina aiki.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَايَنْدَ سُكَ كَيْ شٜىٰكَرَا حَمْسِنْ، ذَاسُبَرْ عَيْكِنْسُ دَ حِدِمَرْسُ عَتٜىٰنْتِنْ، سُهُوتَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma daga shekara hamsin, sai su huta daga aiki alfarwa ta sujada.