Numbers 8:26 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Za su iya taimakon ’yan’uwansu cikin tafiyar da ayyuka a Tentin Sujada, amma su kansu ba za su yi aikin ba. Haka fa za ka ba wa Lawiyawa aikinsu.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَاسُ عِيَ تَيْمَكُوانْ یَنْعُوَنْسُ عَثِكِنْ حِدِمَرْ تٜىٰنْتِنْ سَدُوَ، عَمَّا بَذَاسُ طَوْكِ نَوْيِنْ عَيْكِنْبَ؞ حَكَ ذَاكُيِ غَمٜىٰدَ عَيْكِنْ دَ عَكَبَا لَوِيَاوَا؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma su taimaki 'yan'uwansu da tafiyar da ayyuka a cikin alfarwa ta sujada, sai dai ba za su ɗauki nauyin gudanar da aikin ba. Haka za ka shirya wa Lawiyawa aikinsu.”