Numbers 9:13 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma in mutumin da yake da tsarki bai kuma yi tafiya ba, ya kuwa ฦi yฤ yi Bikin ฦetarewar, dole a ware wannan mutum daga mutanensa, domin bai miฦa hadaya ga Ubangiji a ฦayyadadden lokaci ba. Wannan mutum zai ษauki alhakin zunubinsa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ุฏููู ููููุฏู ุจููู ฺงูุธูููุชู ุจูุ ููู
ู ุจููููู ุชฺูขููู ู
ููู ูููุณู ุจูุ ุฏูููุฏููููู ุจููู ููููุงููููฐ ุจููู ุจูุ ุฐูุงุนู ููููุฑู ุฏูุดู ุฏูุบู ุฌูู
ูุนูุฑูุ ุณูุจููุงูุฏู ุจููู ู
ฺููงู ููุฏูุงููุฑู ููููููููฐูู ุงููุฏูููุฏููู ูููุงูููุซููู ุฏู ุนููู ฺูุงุฑูุงุจูุ ููููููู ู
ูุชูู
ูุ ุงููููุญููููู ุฐููููุจูููุณู ูููู ุนูููููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma mutumin da yake da tsarki, bai kuma yi tafiya ba, ya kuwa ฦi kiyaye Idin ฦetarewa, sai a raba wannan mutum da jama'arsa, gama bai miฦa hadayar Ubangiji a ฦayyadadden lokacin yinta ba. Wannan mutum zai ษauki alhakin zunubinsa.