Numbers 9:21 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wani lokaci girgijen yakan zauna daga yamma har safiya ne kawai, saโad da kuma aka ษaga shi da safe, sai su kama hanya. Ko da rana, ko da dare, duk saโad da aka ษaga girgijen, sai su ma su tashi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููู ูููุงูููุซูุ ฺงูููุดููู ุบูุฑูุบูุฌูููฐูู ุฐููู ฺููู ุฏูุบู ููู
ูู ุฐูููุง ุณฺูขูููฐ ููููููุ ุณูุนูุฏูู ููุชูุงุดู ุฏู ุณฺูขูููฐุ ู
ูุชูููููฐูู ุฐูุงุณูุชูุงุดู ุฏูุบู ุฐูููโุบููุงููุ ุฏููู ูููุงูููุซููู ุฏู ฺงูููุดููู ุบูุฑูุบูุฌูููฐูู ููุชูุงุดูุ ูููุงู ุฏู ุณฺูขูููฐ ูููุงู ุฏู ุฏูุฑูููฐุ ู
ูุชูููููฐูู ุฐูุงุณูุชูุงุดู ุณูููุงู
ู ุญูููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wani lokaci girgijen yakan zauna a bisa alfarwar daga maraice zuwa safiya ne kawai, sa'an nan ya tashi, su kuma sai su tashi. Amma idan girgijen ya yini, ya kwana, sa'an nan ya tashi, su kuma sai su tashi.