Obadiah 1:12 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bai kamata ki rena ɗan’uwanki a ranar masifarsa ba, ko ki yi farin ciki a kan mutanen Yahuda a ranar hallakarsu, ko ki yi fariya sosai a ranar wahalarsu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«بَدَيْدَيْ بَنٜىٰ، كِكَ ڟَيَ كِنَيِ وَیَنْعُوَنْكِ كَلُّوانْ رٜىٰنِ، أَ رَانَرْ دَ عَكٜىٰ كَيْسُ بَوْتَا أَوَتَ ڧَسَا؞ بَدَيْدَيْ بَنٜىٰ، كِكَيِ ڢَضٍ ثِكِ عَكَنْ وَهَلَرْ مُتَنٜىٰنْ يَهُودَ، أَ رَانَرْ دَ عَكَ هَلَكَاسُ؞ بَدَيْدَيْ بَنٜىٰ، كِكَيِ مَغَنَرْ دَارِيَا أَ رَانَرْ وَهَلَرْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ba daidai ba ne ka yi murna Saboda wahalar da ta sami ɗan'uwanka. Ba daidai ba ne ka yi farin ciki Saboda halakar mutanen Yahuza. Ba daidai ba ne ka yi musu dariya A ranar wahalarsu.