Obadiah 1:16 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kamar yadda kuka sha a kan tuduna mai tsarki, haka dukan al’ummai za su yi ta sha, za su sha, su kuma sha su zama sai ka ce ba su taɓa kasancewa ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَمَرْ يَدَّ مُتَنٜىٰنَ سُكَشَا عَݣُوڢْ نَحُكُنْثِ مَيْ طَاثِ عَكَنْ تُدُنَ مَيْ ڟَرْكِے، حَكَ سَوْرَنْ أَلْعُمَّيْ ذَاسُ شَا وَهَلَ، ذَاسُيِ تَشَا حَرْ سُٻَثٜىٰ دَغَ دُونِيَا؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kamar yadda kuka sha hukunci a kan tsattsarkan dutsena, Haka dukan sauran al'umma za su yi ta sha. Za su sha, su yi tangaɗi, Su zama kamar ba su taɓa kasancewa ba.”