Obadiah 1:19 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mutane daga Negeb za su mamaye duwatsun Isuwa, mutane kuma daga gindin tuddai za su mallaki ฦasar Filistiyawa. Za su mamaye filayen Efraim da Samariya, Benyamin kuwa zai mallaki Gileyad.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซู
ูุชูููููฐูู ููููฐุบูููฐุจู ุนูููุฏู ุฐูุงุณู ู
ูููููู ุชูุฏูููู ุงููุณูููุ ููุทูููุฏู ุณูููููฐ ุนฺูงุงููููุงูู ุชูุฏูููู ูููููุฏูุ ุฐูุงุณู ู
ูููููู ฺขููููููููฐูู ฺขูููุณูุชูููุงููุงุ ุณูููู
ู ู
ูููููู ฺงูุณูุฑู ุงฺููขูุฑูููู
ู ุฏู ุณูู
ูุฑูููุ ุฐูุฑูููุฑู ุจูููููุงู
ููู ููู
ู ุฐูุงุณู ู
ูููููู ูููููููู ุบูููููฐููุฏูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Isra'ilawan da yake Negeb za su mallaki dutsen Isuwa, Waษanda suke a filaye na Yahuza za su mallaki ฦasar Filistiya. Isra'ilawa za su mallaki yankin ฦasar Ifraimu da Samariya, Jama'ar Biliyaminu za su mallaki Gileyad.