Obadiah 1:2 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Duba, zan maishe ki ƙarama a cikin al’ummai; za a rena ki ƙwarai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
إِنْجِ يَهْوٜىٰهْ ، «غَاشِ، ذَنْ مَيْدَكِ ڧَنْڧَنُوَ عَثِكِنْ سَوْرَنْ أَلْعُمَّيْ، ذَاعَ رٜىٰنَكِ بَكَطَنْبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji ya ce wa al'ummar Edom, “Zan maishe ki ƙanƙanuwa a cikin sauran al'umma, Za a raina ki ƙwarai.