Obadiah 1:20 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wannan ฦungiyar Israโilawan da aka kwashe zuwa bauta da suke a Kanโana za su mallaki ฦasar har zuwa Zarefat; waษannan da aka kwashe zuwa bauta daga Urushalima da suke a Sefarad za su mallaki garuruwan Negeb.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุทูู
ูุจููู ู
ูุชูููููฐูู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ููุทูููุฏู ุนููู ูููู ุจูููุชูุงุ ุฐูุงุณู ุฏูุงููุงู ุณูู
ูููููู ฺงูุณูุฑู ููููุนูููููุงููุง ุญูุฑู ุฐูููุง ูููููููู ุธูุฑูููฐฺขูุชูุ ู
ูุชูููููฐูู ุนูุฑููุดููููู
ู ููุทูููุฏู ุนููู ูููู ุจูููุชูุง ุงูู ุณูููฐฺขูุฑูุฏู ุฐูุงุณู ุฏูุงููุงู ุณูู
ูููููู ุบูุฑูุถููู ููููฐุบูููฐุจู ุนูููุฏูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Rundunar masu zaman talala na Isra'ilawa Za su mallaki Kan'aniyawa har zuwa Zarefat. Masu zaman talala na Urushalima da suke a Sefarad Za su mallaki biranen Negeb.