Obadiah 1:4 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ko da yake kina firiya kamar gaggafa kin kuma yi sheƙarki a can cikin taurari, daga can zan saukar da ke,” in ji Ubangiji.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُواْ دَ كِنْ تَاشِ سَمَ كَمَرْ غَغَّڢَ، كُواْ دَ كِنْ يِ غِدَاجٜىٰنْكِ ثِكِنْ تَوْرَرِنٜىٰ، دَغَ ثَنْ ذَنْجَاكِ ڧَسَا؞ نِے يَهْوٜىٰهْ نَا ڢَطَا!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ko da yake kina shawagi can sama kamar gaggafa, Gidanki kuma yana can cikin taurari, Daga can zan saukar da ke,” in ji Ubangiji