Obadiah 1:8 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โA wannan rana,โ in jin Ubangiji, โzan hallaka masu hikimar Edom, zan shafe mutane masu fahima a duwatsun Isuwa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููููุฌู ููููููููฐูู ุ ยซุงูู ุฑูุงููุฑู ูููู ุฏู ุฐููู ููููููู ุนูููฐุฏููุงู
ูุ ุฐููู ููููููู ู
ูุงุณู ุญูููู
ูุฑูุชูุ ุฐููู ููููุฑูุฏู ู
ูุงุณู ฺขูููู
ูุชู ุฏูุบู ุชูุฏูููู ฺงูุณูุฑู ุงููุณูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ni Ubangiji na ce, โA ranar da zan hukunta Edom, Zan hallaka masu hikimarka, Zan shafe hikima daga dutsen Isuwa.