Philemon 1:16 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ba kamar bawa kuma ba, sai dai fiye da bawa, a matsayin ฦaunataccen ษanโuwa. Shi ฦaunatacce ne sosai a gare ni amma a gare ka ya ma fi zama ฦaunatacce, kamar mutum da kuma kamar ษanโuwa a cikin Ubangiji.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุจููููู ููููุฑููปูููฐุดู ุงููู
ฺูููููู ุจูุงููุจูุ ุนูู
ููุง ุญูุฑู ฺขูููููฐุฏู ุญูููุ ููุชููุงู ููููุฑููปูููฐุดู ุงููู
ฺูููููู ุทูููุนููููู ุฏู ุนูููููฐ ฺงูููููุ ุงูููู ฺงูููููุฑูุณู ุณููุงูุณููู ุจููููููฐ ู
ูุง ููููุ ุงููููุ ุฐูุงูู ฺงูููููุซูููฐุดู ฺขูููููฐุฏู ุญูููุ ุงููู
ฺููููููุณู ููุจูุงูู ุฏู ููู
ู ููููููุฏู ููุจูุงุฏู ุบูุณููููู ุบู ุนูุจูููโุบูุฌู!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
ba kuma a kan bawa ba, sai dai a kan abin da ya fi bawa, wato 'dan'uwa abin ฦauna, tun ba ma a gare ni ba, balle fa a gare ka, ta wajen al'amarin jiki da kuma wajen al'amarin Ubangiji.