Philemon 1:19 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ni, Bulus, nake rubuta wannan da hannuna. Zan biya ka, kada ma a yi zancen ranka da kake riƙe mini bashi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
نِے بُلُسْ نَكٜىٰ رُبُوتَ وَنَّنْ دَهَنُّونَ ثٜىٰوَ نِے ذَنْ بِيَاكَ؞ كَدَ مَا إِنْيِ ذَنْثٜىٰنْ سَابُوانْ رَنَنْدَ كَسَامُ تَوُرِينَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ni Bulus, ni nake rubuto wannan da hannuna, ni kuwa zan biya, kada ma a yi zancen ranka da na fanso maka!