Philemon 1:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ina addu’a ka zama mai ƙwazo cikin shaida bangaskiyarka, domin ka sami cikakken fahimta ta kowane abin da yake nagarin da muke da shi cikin Kiristi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
إِنَ أَدُّعَ ثٜىٰوَ ذَاكَ عَيْكَتَ أَلْحٜىٰرِ عَيَلْوَثٜىٰ، وَنْدَ يَڢِتُواْ دَغَ بَنْ‌غَسْكِيَرْكَ، وَنَّنْ مَا ذَيْ كَيْ غَ ظُرْڢِنْ غَانٜىٰوَ غَمٜىٰدَ دُكَنْ أَبُبُوَ مَاسُ ݣَوْ وَطَنْدَ سُكٜىٰ نَامُ ثِكِنْ أَلْمَسِيحُ ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ina addu'a bangaskiyar nan da ta haɗa ku, tă kasance mai ƙwazo a wajen ciyar da sanin dukkan kyawawan abubuwan da suke namu, saboda Almasihu.