Philemon 1:8 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka, ko da yake cikin Kiristi ina iya yin ƙarfin hali in umarce ka ka yi abin da ya kamata,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَبُواْدَ يَدَّ كَكٜىٰ ڧَوْنَرْ مَاسُبِے، إِنَ عِيَيِنْ ڧَرْڢِنْ حَلِ ثِكِنْ أَلْمَسِيحُ إِنْ عُمَرْثٜىٰكَ كَيِ أَبِنْدَ يَكَمَاتَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda haka, ko da yake saboda Almasihu ina iya umartarka gabagaɗi, ka yi abin da ya wajaba,