Philippians 1:13 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ta haka, ya zama sananne ga dukan masu gadin fada da kuma ga kowa cewa an daure ni da sarƙoƙi saboda Kiristi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
حَرْ سُواْجُواْجِنْ غِدَنْ سَرْكِے دَ سَوْرَنْ مُتَنٜىٰ سُكَ سَنِ ثٜىٰوَ أَنْكُلّٜىٰنِ عَكُرْكُكُ سَبُواْدَ أَلْمَسِيحُ نٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
har dai ya zama sananne ga dukan sojan fāda da sauran jama'a, cewa ɗaurina saboda Almasihu ne.