Philippians 1:20 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ina saurara da marmari da kuma bege cewa ba zan taษa shan kunya ba, sai dai zan sami issashen ฦarfin hali yanzu kamar kullum, za a ษaukaka Kiristi a jikina, ko ta wurin rayuwa ko kuma ta wurin mutuwa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงูููู ู
ูุฑูู
ูุฑูุ ููู
ู ุงููููุณูุง ุฐููุซูููุง ุซูููฐูู ููุฏู ุงูููููููฐููุงู ูู ูููููู ููููููุง ุซููููู ุนููููููู ุนูุจูููโุบูุฌู ุ ุนูู
ููุง ุงูููููู ู
ูุบููู ุฏู ุซููููููููฐูู ฺงูุฑฺูขููู ุฐููุซูููุงุ ุซููููู ุฏููููู ุงููุจูููุฏู ุฐูููููุ ุจูุฑู ุงููููู
ูุณููุญู ููุณูุงู
ู ุทููููููู ููููุฐู ุฏู ูููุงูููููููฐ ูููุงูููุซู ุงููููุฑููููุ ูููุงู ุงููููุฏู ุฑููู ูููุงู ููู
ูุชูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Don kuwa ina ษoki, ina kuma sa zuciya, ko kaษan ba zan kunyata ba, sai dai zan yi ฦarfin hali matuฦa a yanzu kamar koyaushe, a girmama Almasihu a jikina, ko ta wurin rayuwata, ko ta wurin mutuwata.