Philippians 1:22 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In zan ci gaba da rayuwa a cikin jiki, wannan zai zama aiki mai amfani a gare ni. Duk da haka me zan zaɓa? Ban sani ba!
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِدَنْ يَا ذَمَ ذَنْ رَايُ ثِكِنْ جِكِے، ذَنْيِ عَيْكِ مَيْ أَمْڢَانِ كٜىٰنَنْ؞ عَمَّا نَرَسَ وَنٜىٰنٜىٰ ذَنْ ذَاٻَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
In ya zamanto rayuwa zan yi a cikin jiki, to, zan yi aiki mai amfani ke nan. Amma na rasa abin da zan zaɓa.