Philippians 1:28 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ba tare da kun ji tsoron waษ—anda suke gฤba da ku ta kowace hanya ba. Wannan alama ce a gare su cewa za a hallaka su, amma a gare ku za a cece ku, wannan tabbacin kuwa daga wurin Allah ne.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุจูŽุงุชูŽุฑูœู‰ูฐุฏูŽ ุฌูู†ู’ ฺŸููˆุงู’ุฑููˆุงู†ู’ ุงู”ูŽุจููˆุงู’ูƒูŽู†ู’ ุบูŽุงุจูŽู†ู’ูƒูุจูŽ ูƒููˆุงู’ ูƒูŽุทูŽู†ู’ุž ุงู”ูŽูŠู’ุŒ ูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ุชูŽุจู‘ูŽุซู ู†ูœู‰ูฐ ุงู”ูŽุบูŽุฑูœู‰ูฐุณู ุซูœู‰ูฐูˆูŽ ุฐูŽุงุณู ู‡ูŽู„ู‘ูŽูƒูŽุŒ ุนูŽู…ู‘ูŽุง ุงู”ูŽูˆูุฑูู†ู’ูƒู ุชูŽุจู‘ูŽุซูู†ู’ ุซูœู‰ูฐุชููˆุงู†ู’ูƒู ูƒูœู‰ูฐู†ูŽู†ู’ุž ูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ุชูŽุจู‘ูŽุซู ูƒููˆูŽ ุฏูŽุบูŽ ูˆูุฑูู†ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ูŠูŽูƒูœู‰ูฐุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
ba kwa kuwa jin tsoron magabtanku sam. Wannan kuwa ishara ce a gare su ta hallakarsu, ku kuwa ta cetonku, isharar kuwa daga Allah take.