Philippians 1:29 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama an ba ku zarafi a madadin Kiristi cewa ba gaskatawa da shi kaษai ba kuka yi ba, har ma ku sha wahala dominsa,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูู
ูุง ุงููููุญูููฐุฑููู ุฏู ูููู ู
ููู ุณูุจููุงูุฏู ุงููููู
ูุณููุญู ุ ุจู ุฏููุงูู
ููู ููุจูุงุฏู ุบูุณููููู ุบูุฑูููฐุดู ููููููุจูุ ุนูู
ููุง ุญูุฑู ู
ูุง ุฏููุงูู
ููู ููุดูุง ูููููู ุณูุจููุงูุฏูุดูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gama an yi muku alheri, cewa ba gaskatawa da Almasihu kawai za ku yi ba, har ma za ku sha wuya dominsa,