Philippians 2:1 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In kuna da wata ƙarfafawa daga tarayya da Kiristi, in da wata ta’aziyya daga ƙaunarsa, in da wani zumunci da Ruhu, in da juyayi da tausayi,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُنَ سَامُنْ ڧَرْڢَڢَاوَا سَبُواْدَكُو نَ أَلْمَسِيحُ نٜىٰ؟ كُواْ كُنَ سَامُنْ تَعَظِيَّ تَوُرِنْ ڧَوْنَرْسَ؟ كُواْ كُنَدَ زُمُنْثِ ثِكِنْ رُوحُ ؟ كُواْ كُمَ كُنَدَ ڧَوْنَ دَ تَوْسَيِ أَ ذُوثِيَارْكُ؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
In akwai ƙarfafawa a cikin Almasihu, in dai da ƙarfin rinjaye na ƙauna, in har da tarayyarku ga Ruhu, da soyayyarku da kuma tausayinku,