Philippians 2:20 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba ni da wani kamar sa, wanda yake da ainihin sha’awa a zaman lafiyarku.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَانِ دَ وَنِ كَمَرْسَ وَنْدَ يَدَامُ دَكُو سُواْسَيْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ba ni da wani kamarsa, wanda da sahihanci zai tsananta kula da zamanku lafiya.