Philippians 2:4 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bai kamata kowannenku yă kula da sha’anin kansa kawai ba, sai dai yă kula da sha’anin waɗansu ma.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَدَ كُكُلَ دَ كَنْكُ كَطَيْ، عَمَّا كُكُلَ دَ وَطَنْسُ كُمَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kowannenku kada ya kula da harkar kansa kawai, sai dai ya kula har da ta ɗan'uwansa ma.