Philippians 2:8 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Aka kuma same shi a kamannin mutum, ya ฦ™asฦ™antar da kansa ya kuma zama mai biyayya wadda ta kai shi har mutuwa, mutuwar ma ta gicciye!
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุจูŽู†ู’ุฏูŽ ุญูŽูƒูŽู…ูŽุงุŒ ุนูŽุซููƒูู†ู’ ูƒูŽู…ูŽู†ู‘ูู†ู’ ู…ูุชูู…ู’ุŒ ูŠูŽฺงูŽุณู’ฺงูŽู†ู’ุชูŽุฑู’ ุฏูŽูƒูŽู†ู’ุณูŽ ุชูŽูˆูุฑูู†ู’ ูŠูู†ู’ ุจููŠูŽูŠู‘ูŽุŒ ุจููŠูŽูŠู‘ูŽุฑู’ ุฏูŽ ุชูŽูƒูŽูŠู’ ุดู ุญูŽุฑู’ ุบูŽ ู…ูุชููˆูŽุŒ ู…ูุชููˆูŽ ุนูŽูƒูŽู†ู’ ุบูุซู‘ููŠูœู‰ูฐุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da ya bayyana da siffar mutum, sai ya ฦ™asฦ™antar da kansa ta wurin yin biyayya, har wadda ta kai shi ga mutuwa, mutuwar ma ta gicciye.