Philippians 3:12 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba cewa na riga na sami dukan wannan ba ne, ko kuma an riga an mai da ni cikakke ba, sai dai ina nacewa don in kai ga samun abin da Kiristi Yesu ya riฦe ni saboda shi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุจููููู ููุงุฑูุบูุง ููุง ุฐูู
ู ููุฏูู ููุง ููู
ูุงุชู ุงููููุฐูู
ูุจูุ ูููุงู ููู
ู ููุงุฑูุบูุง ููุงุฐูู
ู ุซููููููููฐุจูุ ุงููุนูุ ุณูููุฏููู ุงูููู ุชฺูขูุงู
ู ุงูููููู ููุตูุฑูุงุ ุฏููุงูู
ููู ุงููููู
ูุณููุญู ุนููุณูููฐ ููุงุฑูุบูุง ููู
ูููุฏููู ููุงุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ba cewa, na riga na kai ga waษannan ba ne, ko kuwa na zama kammalalle, a'a. sai dai ina nacewa ne, in riฦi abin nan da Almasihu Yesu ma ya riฦe ni saboda shi.