Philippians 3:13 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
’Yan’uwa, ban ɗauki kaina a kan cewa na riga na sami abin ba. Sai dai abu guda nake yi. Ina mantawa da abin da yake baya, ina kuma nacewa zuwa ga samun abin da yake gaba,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تُواْ، یَنْعُوَ، بَنْثٜىٰ نَارِغَا نَاكَيْ غَ نَصَرَرْ نَنْبَ، عَمَّا أَبُ طَيَ نَكٜىٰيِ، إِنَ مَنْتَاوَا دَ أَبِنْدَ يَارِغَا يَوُثٜىٰ، إِنَ ڧُواْڧَرِنْ يِنْ أَبِنْدَ يَكٜىٰ غَبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya 'yan'uwa, ban ɗauka a kan cewa na riga na riƙi abin ba, amma abu guda kam ina yi, ina mantawa da abin da yake baya, ina kutsawa zuwa ga abin da yake gaba.