Philippians 3:15 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dukanmu da muka balaga ya kamata mu yi wannan irin ganin abubuwa. In kuwa saboda wani dalili tunaninku ya yi dabam, Allah zai bayyana muku wannan ma.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽุจููˆุงู’ุฏูŽ ุญูŽูƒูŽ ุฏููƒูŽู†ู’ู…ู ุฏูŽ ู…ููƒูŽูŠู ุบูุฑู’ู…ูŽ ุซููƒูู†ู’ ุฑููˆุญูŽู†ููŠูŽุŒ ุณูŽูŠู’ ู…ูุทูŽูˆู’ูƒู ูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ุชูู†ูŽุงู†ูุž ุนูŽู…ู‘ูŽุง ุนูุฏูŽู†ู’ ูˆูŽุทูŽู†ู’ุณูู†ู’ูƒู ุณูู†ูŽุฏูŽ ูˆูŽู†ู ุฑูŽุนูŽูŠู ุฏูŽุจูŽู…ู’ุŒ ุชููˆุงู’ุŒ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ุฐูŽูŠู’ ุจูŽูŠู‘ูŽู†ูŽ ู…ููƒู ูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ูƒูู…ูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda haka ษ—aukacin waษ—anda suka kammala a cikinmu, sai su bi wannan ra'ayi. In kuwa a game da wani abu ra'ayinku ya sha bambam, to, Allah zai bayyana muku wannan kuma.