Philippians 3:21 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
shi ne mai ikon kawo dukan abubuwa ฦarฦashin mulkinsa. Ta wurin ikon nan nasa zai sฤke jikin nan namu na ฦasฦanci, yฤ mai da shi kamar jikin nan nasa na ษaukaka.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุดููููููฐ ู
ููู ุฅูููููุงูู ูููฐููุงู ุฏููููู ุงููุจูุจููู ฺงูุฑฺูงูุดููู ู
ูููููููุณูุ ุชูููุฑููู ุฅูููููุงูููููู ููุงุณู ุฐููู ุซูููุฌู ุฌูููููููู ููุงู
ู ฺููงูุณฺูงูููุซูุ ููู
ูููุฏูุดู ููู
ูุฑู ุฌูููููููู ููุงุณู ููุทูููููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
wanda zai sฤke jikin nan namu na ฦasฦanci, ya mai da shi kamar jikin nan nasa na ษaukaka, da ikon nan nasa na sarayar da dukkan abubuwa a gare shi.