Philippians 4:12 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na san mene ne zaman rashi, na kuma san mene ne zaman samu. Zan iya zama cikin kowane hali, ko cikin ฦ™oshi ko cikin yunwa, ko cikin yalwa ko kuma cikin fatara.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ู†ูŽุณูŽู†ู’ ูŠูŽุฏู‘ูŽ ุฐูŽู†ู’ ุฐูŽูˆู’ู†ูŽ ูƒููˆุงู’ ุซููƒูู†ู’ ุชูŽู„ูŽูˆู’ุซู ูƒููˆุงู’ ุซููƒูู†ู’ ูŠูŽู„ู’ูˆูŽุชูŽุž ุฐูŽู†ู’ ุนููŠูŽ ุฐูŽู…ูŽ ุนูŽูƒููˆุงู’ูˆูŽู†ูœู‰ูฐ ุงู•ูุฑูู†ู’ ุญูŽู„ูุŒ ูƒููˆุงู’ ุซููƒูู†ู’ ูŠูู†ู’ูˆูŽ ูƒููˆุงู’ ุซููƒูู†ู’ ฺงููˆุงู’ุดูุŒ ูƒููˆุงู’ ุซููƒูู†ู’ ุฑูŽุดู ูƒููˆุงู’ ุซููƒูู†ู’ ุณูŽุงู…ูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Na san yadda zan yi in yi zaman ฦ™unci, na kuma san yadda zan yi in yi zaman yalwa. A kowane irin hali duka na horu da ฦ™oshi da yunwa, yalwa da rashi.