Philippians 4:21 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku gai da dukan tsarkaka cikin Kiristi Yesu. ’Yan’uwan da suke tare da ni suna gaishe ku.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُغَيْ دَ دُكَنْ ڟَرْكَكَا ثِكِنْ أَلْمَسِيحُ عِيسَىٰ ؞ یَنْعُوَنْ دَسُكٜىٰ تَرٜىٰدَنِ سُنَ غَيْشٜىٰكُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku gai da kowane tsattsarka cikin Almasihu Yesu. 'Yan'uwan da suke tare da ni suna gai da ku.