Philippians 4:9 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk abin da kuka koya ko kuka karษ“a ko kuka ji daga wurina, ko kuka gani a cikina, ku yi aiki da shi. Allah na salama kuma zai kasance tare da ku.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูƒูุนูŽูŠู’ูƒูŽุชูŽ ุงู”ูŽุจูุจููˆูŽู†ู’ ุฏูŽ ูƒููƒูŽ ูƒููˆุงู’ูŠูŽ ูƒููƒูŽ ูƒูู…ูŽ ูƒูŽุฑู’ูปูŽ ุฏูŽ ูƒูู…ูŽ ุงู”ูŽุจูุจููˆูŽู†ู’ ุฏูŽ ูƒููƒูŽุฌูุŒ ูƒููƒูŽ ุบูŽู†ู ุงู”ูŽูˆูุฑููŠู†ูŽุž ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู…ูŽูŠู’ ุณูŽู„ูŽู…ูŽ ูƒููˆูŽ ุฐูŽูŠู’ ูƒูŽุณูŽู†ู’ุซูœู‰ูฐ ุชูŽุฑูœู‰ูฐุฏูŽูƒููˆุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Abin da kuka koya, kuka yi na'am da shi, abin kuma da kuka ji kuka gani a gare ni, sai ku aikata. Ta haka Allah mai zartar da salama zai kasance tare da ku.