Proverbs 1:2 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ga karin magana da za su taimake ka don samun hikima da horo; don ganewa kalmomi masu zurfi;
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَرِنْ مَغَنَ سُنَدَ أَمْڢَانِ دُواْمِنْ سَنِنْ حِكِمَ دَ هُواْرَرْوَ، عَكُمَ غَانٜىٰ ظُرْڢِنْ مَعَنَرْ مَغَنَ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ga Karin magana da za su taimake ka ka rarrabe da hikima, da kyakkyawar shawara, da fahimtar ma'anar zurfafan karin magana,