Proverbs 1:20 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Hikima tana kira da ƙarfi a kan titi, tana ɗaga muryarta a dandalin taron jama’a;
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُجِ! حِكِمَ تَنَ كِرَا عَكَنْ تِيتُنَ، تَنَ تَادَ مُرْيَ أَ ڢِيلِ نَثِكِنْ غَرِ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku kasa kunne! Hikima tana kira a tituna da a kasuwoyi.