Proverbs 1:24 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma da yake kun ƙi ni sa’ad da na yi kira ba kuma wanda ya saurara sa’ad da na miƙa hannuna,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَيَكٜىٰ نَايِ تَكِرَا كُكَڧِ، نَا مِيڧَ هَنُّونَ غَرٜىٰكُ، بَاوَنْدَ يَدَامُ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ina ta kiranku ina gayyatarku ku zo, amma ba ku kula ba, ba ku mai da hankali gare ni ba.