Proverbs 1:26 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zan yi muku dariya sa’ad da masifa ta same ku, zan yi muku ba’a sa’ad da bala’i ya same ku,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
نِے مَا ذَنْيِ دَارِيَارْكُ أَ رَانَرْ عَذَابَرْكُ؞ نِے مَا ذَنْيِ مُكُ بَعَ، لُواْكَثِنْ دَ أَبِنْ ڟُواْرُواْ يَڢَاطُواْ مُكُ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda haka, lokacin da kuke shan wahala, zan yi muku dariya. Zan yi muku ba'a lokacin da razana ta auka muku,