Proverbs 1:27 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
sa’ad da bala’i ya sha kanku kamar hadiri, sa’ad da masifa ta share ku kamar guguwa, sa’ad damuwa da wahala suka mamaye ku.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ أَبِنْ ڟُواْرُواْ يَذُواْ مُكُ كَمَرْ بُغُنْ هَدَرِ مَيْ إِسْكَ، عَذَابَ كُمَ تَذُواْ مُكُ كَمَرْ غُوغُوَ، سَعَدَّ ٻَثِنْ رَيْ دَ عَذَابَ سُكَ ڢَاطُواْ عَكَنْكُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
sa'ad da ta zo muku kamar hadiri mai ƙaƙƙarfar iska mai wahalarwa, sa'ad da kuke shan azaba da damuwa.