Proverbs 1:3 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
don neman rayuwa ta horo da kuma ta hankali, kana yin abin da yake daidai, mai adalci da kuma wanda ya dace;
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُواْمِنْ أَ سَامِ هُواْرَرْوَ تَحِكِمَ، دَ أَدَلْثِے دَ شَرِيعَرْ غَسْكِيَ، دَ أَبِنْدَ يَكٜىٰ دَيْدَيْ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
da yadda za ka karɓi koyarwa ta hanyar hikima, da adalci, da gaskiya, da sanin abin da yake daidai.